=========================
=========================================
Tuesday 30th June
Paper III & II: Objective & Essay - Hausa
10:00am – 1:00pm
Hausa Answers
1 EBCAEDABBE
11ADCBCBBDCE
21BCDACDEBAB
31EBDBBABDAA
41DDAECAACDE
51DDDBAEABDD
6a)
Camfi na daya daga cikin al’adun Hausawa
wanda ya dade kuma yake da tasiri a
rayuwarsu. Yau da kullum, musamman bayan
bayyanar Musulunci da kuma ilimin zamani a
kasar Hausa, tasirin camfi da yarda da shi sun
yi matukar raguwa a rayuwar Hausawa.
6b)
1-Idan mutum yana lashe bayan ludayi, zai yi
sanko.
2-Idan mutum yana zama a kan murhu, to zai
haifi da maye.
3-Idan mace mai ciki tana zuwa dibar ruwa a
kogi da dare, ’yan ruwa za su musanya mata
dan da za ta haifa da aljani.
4-Idan namiji yana zama a kan kujerar mata,
to zai haifi ’ya’ya mata da yawa. 5-Idan mace
mai ciki ta tsallaka wurin da aka yi fitsari, to
sai ta yi bari.
6-Idan karamin yaro yana cin kwai, to zai yi
sata.
7-Duk wanda ya sha ruwan da gyartai ya sha
ya rage, to zai yi arziki sosai.
Keep Refreshing.......Answers will be posted upon verification

Like MyPortalNg on Facebook!